Skip to content

Hausa Bible

Markus 15:21

Suna cikin tafiya, sai ga wani mutum yana wucewa, mai suna Siman, mutumin Sayirin, baban Alekzanda da Rufus, yana zuwa daga ƙauye, suka sa shi dole yă ɗauki gicciyen Yesu.

Open Bible reader