Skip to content

Hausa Bible

Markus 15:20

Da suka gama yi masa baˈa haka, sai suka cire masa rigar mulki, suka sa masa nasa riguna. Saˈan nan suka kai shi waje domin a gicciye shi.

Open Bible reader