Skip to content

Hausa Bible

Markus 14:70

Sai Bitrus ya sāke yin musū kuma. Bayan ɗan lokaci kaɗan, waɗanda suke tsaye kusa da Bitrus suka ce masa, “Ba shakka, kai ma ɗaya daga cikinsu ne. Kai ba mutumin Galili ba ne?”

Open Bible reader