Skip to content

Hausa Bible

Markus 14:68

Amma Bitrus ya yi musū, ya ce, “Ban san ma abin da kike magana ba. Ban gane ba sam!” Da faɗin haka, sai ya tashi ya je zauren gidan. Nan da nan sai zakara ya yi cara.

Open Bible reader