Skip to content

Hausa Bible

Markus 14:65

Waɗansu ma suka fara tottofa masa miyau, suka ɗaure masa idanu, suka kuma mammare shi, suna ce masa, “Faɗa wanda ya mare ka!” Masu gadi kuma suka yi ta yin masa dūka.

Open Bible reader