Skip to content

Hausa Bible

Markus 14:43

Yesu yana cikin magana ke nan, sai ga Yahuda, ɗaya daga cikin almajiransa sha biyun nan, ya zo tare da mutane da yawa suna riƙe da takuba da sanduna. Manyan firistoci, da malaman Koyarwar Musa, da shugabanni ne suka turo su.

Open Bible reader