Skip to content

Hausa Bible

Markus 14:37

Bayan wannan, sai ya dawo ya sami almajiran nan uku suna barci. Sai ya ce wa Bitrus, “Bitrus, kana barci ne? Ashe, ba za ka iya tsaro ko da awa ɗaya ba?

Open Bible reader