Hausa Bible
Markus 14:36
Ya ce, “Abba, Uba, kowane abu mai yiwuwa ne a gare ka. Ka ɗauke mini wannan kwaf na wahala. Duk da haka dai, ka yi abin da kake so, ba abin da ni nake so ba.”
Open Bible readerHausa Bible
Ya ce, “Abba, Uba, kowane abu mai yiwuwa ne a gare ka. Ka ɗauke mini wannan kwaf na wahala. Duk da haka dai, ka yi abin da kake so, ba abin da ni nake so ba.”
Open Bible reader