Skip to content

Hausa Bible

Markus 14:31

Amma Bitrus ya yi ta maimaitawa da ƙarfi yana cewa, “Ko da za a kashe ni tare da kai, ba zan yi musūn saninka ba sam.” Dukan sauran almajiransa ma suka faɗa haka.

Open Bible reader