Hausa Bible
Markus 14:30
Yesu ya ce masa, “Gaskiya ina gaya maka, yau, a cikin daren nan, kafin zakara yă yi cara sau biyu, za ka yi musūn sanina sau uku.”
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya ce masa, “Gaskiya ina gaya maka, yau, a cikin daren nan, kafin zakara yă yi cara sau biyu, za ka yi musūn sanina sau uku.”
Open Bible reader