Skip to content

Hausa Bible

Markus 14:3

Yesu yana Betani a gidan wani mutum wanda ake ce da shi Siman mai cutar fatar jiki. Yana cin abinci ke nan, sai ga wata mace ta zo da wata ˈyar kwalabar da aka yi da dutsen onis cike da man ƙanshi mai tsada sosai wanda aka yi da nardi zalla. Sai ta fashe kwalabar ta zuba man a kan Yesu.

Open Bible reader