Skip to content

Hausa Bible

Markus 14:1

Sauran kwana biyu a yi Bikin Ƙetarewa da Bikin Burodi Marar Yisti, sai manyan Firistoci da malaman Koyarwar Musa suka nemi hanya su kama Yesu a ɓoye, su kashe shi.

Open Bible reader