Skip to content

Hausa Bible

Markus 13:22

Almasihan ƙarya da annabawan ƙarya za su fiffito, za su nuna alamu da ayyukan ban mamaki, domin su ruɗi mutane har ma da waɗanda aka zaɓa, idan zai yiwu.

Open Bible reader