Skip to content

Hausa Bible

Markus 13:2

Sai Yesu ya ce masa, “Ka ga dukan waɗannan manyan gine-gine? Za a rushe su duka. Ba za a bar ko dutse ɗaya a kan ɗanˈuwansa ba.”

Open Bible reader