Hausa Bible
Markus 13:1
Yesu yana fitowa ke nan daga Haikali, sai ɗaya daga cikin almajiransa ya ce masa, “Malam, dubi manyan duwatsun nan, da gine-ginen nan masu ban mamaki!”
Open Bible readerHausa Bible
Yesu yana fitowa ke nan daga Haikali, sai ɗaya daga cikin almajiransa ya ce masa, “Malam, dubi manyan duwatsun nan, da gine-ginen nan masu ban mamaki!”
Open Bible reader