Hausa Bible
Markus 13:11
Duk lokacin da suka kama ku suka kai ku kotu, kada ku damu a kan abin da za ku faɗa. Ku dai faɗa duk abin da ya zo muku a wannan lokaci, domin ba ku ne kuke magana ba, Ruhu Mai Tsarki ne.
Open Bible readerHausa Bible
Duk lokacin da suka kama ku suka kai ku kotu, kada ku damu a kan abin da za ku faɗa. Ku dai faɗa duk abin da ya zo muku a wannan lokaci, domin ba ku ne kuke magana ba, Ruhu Mai Tsarki ne.
Open Bible reader