Skip to content

Hausa Bible

Markus 12:14

Da suka iso, suka ce masa, “Malam, mun sani kai mai gaskiya ne. Mutane duk ɗaya ne a gare ka, gama ba ka nuna bambanci tsakanin mutane. Kuma kana koyar da hanyar Allah a cikin gaskiya. Kana gani daidai ne mu biya wa Kaisar wato, babban sarkin Roma haraji, ko aˈa?

Open Bible reader