Hausa Bible
Markus 11:29
Yesu ya amsa ya ce, “Zan yi muku wata tambaya. Ku ba ni amsa, ni kuwa zan gaya muku ko da wane izni nake yin abubuwan nan.
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya amsa ya ce, “Zan yi muku wata tambaya. Ku ba ni amsa, ni kuwa zan gaya muku ko da wane izni nake yin abubuwan nan.
Open Bible reader