Skip to content

Hausa Bible

Markus 11:2

ya ce musu, “Ku je ƙauyen can na gabanku. Da shigarku za ku ga wani ɗan jaki a ɗaure, wanda ba a taɓa hawa ba. Ku kunce shi ku kawo.

Open Bible reader