Hausa Bible
Markus 11:18
Manyan firistoci da malaman Koyarwar Musa suka ji wannan magana, suka fara neman hanyar da za su kashe shi, gama suna jin tsoronsa, domin dukan taron suna mamakin koyarwarsa.
Open Bible readerHausa Bible
Manyan firistoci da malaman Koyarwar Musa suka ji wannan magana, suka fara neman hanyar da za su kashe shi, gama suna jin tsoronsa, domin dukan taron suna mamakin koyarwarsa.
Open Bible reader