Skip to content

Hausa Bible

Markus 11:17

Sai ya koya wa mutane ya ce, “A rubuce yake cikin Maganar Allah cewa, “ ‘Za a ce da Gidana Gidan adduˈa na dukan alˈummai.’ Ga shi kun mai da shi ‘wurin ɓuyan ˈyan fashi.’ ”

Open Bible reader