Skip to content

Hausa Bible

Markus 11:14

Sai ya ce wa ɓauren, “Kada kowa yă ƙara cin ˈyaˈyanka har abada!” Almajiransa kuwa suka ji abin da ya faɗa.

Open Bible reader