Skip to content

Hausa Bible

Markus 11:13

Da ya hangi wani itacen ɓaure mai ganye, sai ya je yă ga ko zai sami ˈyaˈya. Amma da ya kai wurin, bai ga kome ba sai ganye kawai, don ba lokacin ˈyaˈyan ɓaure ba ne.

Open Bible reader