Skip to content

Hausa Bible

Markus 10:46

Sai suka kai Yeriko. Yana fita daga Yeriko ke nan, da shi, da almajiransa, da mutane da yawa, sai ga wani makaho yana zaune a gefen hanya yana bara. Sunansa kuwa Bartimawus ne, wato ɗan Timawus.

Open Bible reader