Skip to content

Hausa Bible

Markus 10:30

abin da zai samu a zamanin nan ma, zai fi sau ɗari, na gidaje, da ˈyanˈuwa, da iyaye, da ˈyaˈya, da gonaki, amma tare da tsanani. Saˈan nan a zamani mai zuwa, sai rai na har abada.

Open Bible reader