Skip to content

Hausa Bible

Markus 10:1

Daga nan Yesu ya bar wannan wuri, ya tafi yankin Yahudiya, da kuma ƙetaren Kogin Yodan. Mutane da yawa kuma suka sāke haɗuwa a wurinsa, ya kuma koya musu kamar yadda ya saba.

Open Bible reader