Hausa Bible
Markus 1:45
A maimakon haka, sai mutumin ya fita yana ta baza labarin koˈina. Wannan ya sa Yesu bai iya shiga wani gari a fili ba, sai ya dinga zama a waje a wuraren da ba kowa. Duk da haka, mutane suka yi ta zuwa wurinsa daga koˈina.
Open Bible reader