Hausa Bible
Markus 1:44
“Ka lura fa kada ka gaya wa kowa. Amma ka je ka nuna kanka a wurin firist, ka kuma yi hadaya kamar yadda Musa ya ce a yi don tsabtacewa. Ka yi haka don ka tabbatar wa jamaˈa cewa ka warke.”
Open Bible readerHausa Bible
“Ka lura fa kada ka gaya wa kowa. Amma ka je ka nuna kanka a wurin firist, ka kuma yi hadaya kamar yadda Musa ya ce a yi don tsabtacewa. Ka yi haka don ka tabbatar wa jamaˈa cewa ka warke.”
Open Bible reader