Skip to content

Hausa Bible

Markus 1:16

Da Yesu yana wucewa a gefen Tekun Galili, sai ya ga Siman da ɗanˈuwansa Andarawus, suna jefa ragar kamun kifi a teku domin su masu kamun kifi ne.

Open Bible reader