Skip to content

Hausa Bible

Luka 9:7

Saˈad da Hirudus mai mulkin Galili ya ji labarin dukan abubuwan nan da suke faruwa, sai ya damu sosai, domin waɗansu mutane suna cewa an tā da Yohanna Mai Baftisma ne daga matattu.

Open Bible reader