Hausa Bible
Luka 9:39
Ga shi, wani ruhu yakan hau shi, yakan sa shi yă yi ihu kawai ba dalili. Ruhun kuma yakan buge shi, jikinsa yana rawa, har bakinsa yă yi kumfa. Ba ya barinsa sai ya yi masa ciwo sosai.
Open Bible readerHausa Bible
Ga shi, wani ruhu yakan hau shi, yakan sa shi yă yi ihu kawai ba dalili. Ruhun kuma yakan buge shi, jikinsa yana rawa, har bakinsa yă yi kumfa. Ba ya barinsa sai ya yi masa ciwo sosai.
Open Bible reader