Hausa Bible
Luka 9:33
Da mutanen nan za su bar Yesu ke nan, sai Bitrus ya ce masa, “Maigirma, ya yi kyau da muke a nan! Bari mu yi bukkoki uku, ɗaya dominka, ɗaya domin annabi Musa, ɗaya kuma domin annabi Iliya.” Bai ma san abin da yake faɗa ba.
Open Bible reader