Skip to content

Hausa Bible

Luka 9:26

Gama duk wanda yake jin kunyata da kuma kunyar maganata, Ɗan mutum ma zai ji kunyarsa lokacin da zai zo a cikin ɗaukakarsa, da kuma ɗaukakar Ubansa, da ta malaˈiku masu tsarki.

Open Bible reader