Hausa Bible
Luka 9:19
Almajiransa suka ce masa, “Waɗansu suna cewa kai ne Yohanna Mai Baftisma, waɗansu kuma suna cewa kai ne annabi Iliya. Har wa yau waɗansu suna cewa, ɗaya daga cikin annabawan dā ne ya tashi.”
Open Bible readerHausa Bible
Almajiransa suka ce masa, “Waɗansu suna cewa kai ne Yohanna Mai Baftisma, waɗansu kuma suna cewa kai ne annabi Iliya. Har wa yau waɗansu suna cewa, ɗaya daga cikin annabawan dā ne ya tashi.”
Open Bible reader