Skip to content

Hausa Bible

Luka 9:13

Amma Yesu ya ce musu, “Ku, ku ba su wani abu su ci mana.” Sai suka ce masa, “Duk abin da muke da shi a nan bai wuce burodi biyar da kifi biyu ba. Sai dai in za mu je mu saya wa dukan jamaˈar nan abinci.”

Open Bible reader