Hausa Bible
Luka 8:47
Da matar ta ga dai an gane ta, sai ta fita, jikinta yana rawa, ta fāɗi a gaban Yesu. Ta kuma bayyana masa a gaban kowa dalilin da ya sa ta taɓa shi, da yadda ta warke nan take.
Open Bible readerHausa Bible
Da matar ta ga dai an gane ta, sai ta fita, jikinta yana rawa, ta fāɗi a gaban Yesu. Ta kuma bayyana masa a gaban kowa dalilin da ya sa ta taɓa shi, da yadda ta warke nan take.
Open Bible reader