Hausa Bible
Luka 8:35
Mutane suka fito domin su ga abin da ya faru. Da suka kai wurin Yesu, suka ga mutumin da aljanun suka fito daga cikinsa yana zama kusa da Yesu, ya sa riga yana kuma hankalinsa ɗaya. Sai tsoro ya kama su duka.
Open Bible readerHausa Bible
Mutane suka fito domin su ga abin da ya faru. Da suka kai wurin Yesu, suka ga mutumin da aljanun suka fito daga cikinsa yana zama kusa da Yesu, ya sa riga yana kuma hankalinsa ɗaya. Sai tsoro ya kama su duka.
Open Bible reader