Skip to content

Hausa Bible

Luka 8:25

Sai ya ce wa almajiran, “Ina bangaskiyarku?” Amma suka ji tsoro sosai, suka kuma yi mamaki, suna ce wa juna, “Wane ne wannan wanda yake wa iska da raƙuman ruwa umarni har suna yi masa biyayya?”

Open Bible reader