Skip to content

Hausa Bible

Luka 7:9

Da Yesu ya ji haka, sai mamaki ya kama shi. Sai ya juya ya ce wa mutanen da suke binsa, “Ina gaya muku, a cikin Israˈila ban taɓa samun mai bangaskiya mai ƙarfi kamar wannan ba!”

Open Bible reader