Hausa Bible
Luka 7:8
Gama ni ma a ƙarƙashin ikon wani nake, kuma da sojoji a ƙarƙashina, nakan ce wa wannan, ‘Je ka,’ sai yă je. Wani kuwa in ce masa, ‘Zo,’ sai yă zo. In na ce wa bawana, ‘Yi abu kaza,’ sai yă yi.”
Open Bible readerHausa Bible
Gama ni ma a ƙarƙashin ikon wani nake, kuma da sojoji a ƙarƙashina, nakan ce wa wannan, ‘Je ka,’ sai yă je. Wani kuwa in ce masa, ‘Zo,’ sai yă zo. In na ce wa bawana, ‘Yi abu kaza,’ sai yă yi.”
Open Bible reader