Skip to content

Hausa Bible

Luka 7:6

Sai Yesu ya tafi tare da su. Da ya yi kusa da gidan, babban sojan Roman nan ya aika da waɗansu abokansa su gaya wa Yesu, “Ya maigirma, kada ka dame kanka saboda ni! Ban ma isa har da za ka zo gidana ba.

Open Bible reader