Skip to content

Hausa Bible

Luka 7:39

Da Bafarisiyen nan ya ga abin da macen nan take yi, sai ya ce a ransa, “Da mutumin nan annabi ne, da ya san kowace ce macen nan da take taɓa shi! Kuma da ya san cewa ita mai zunubi ce.”

Open Bible reader