Hausa Bible
Luka 7:12
Da suka yi kusa da ƙofar shiga garin, sai ga waɗansu mutane suna fitowa da gawar wani saurayi, wanda shi kaɗai mamarsa ta haifa, mijinta kuma ya mutu. Mutane da yawa daga garin suna mata rakiya.
Open Bible readerHausa Bible
Da suka yi kusa da ƙofar shiga garin, sai ga waɗansu mutane suna fitowa da gawar wani saurayi, wanda shi kaɗai mamarsa ta haifa, mijinta kuma ya mutu. Mutane da yawa daga garin suna mata rakiya.
Open Bible reader