Hausa Bible
Luka 6:49
Amma duk wanda ya ji maganata bai kuma yi abin da na ce yă yi ba, daidai yake da mutumin da ya gina gidansa ba tare da ya yi wa gidan nan tushe mai kyau ba. Da aka yi ambaliyar ruwa, sai ta bugi gidan, sai ya fāɗi gaba ɗaya. Fāɗuwar gidan nan kuwa ta yi muni sosai.”
Open Bible reader