Hausa Bible
Luka 6:48
Shi kamar mutum ne wanda, da zai gina gidansa, sai ya haƙa ƙasa da zurfi, ya kuma kafa tushen ginin a kan dutse. Da aka yi ambaliyar ruwa, sai ta bugi gidan, amma ba ta iya girgiza gidan ba, saboda an gina shi da kyau.
Open Bible reader