Skip to content

Hausa Bible

Luka 6:42

Yaya kuma za ka iya ce wa ɗanˈuwanka, ‘Kai, ɗanˈuwana, bari in cire maka ɗan tsinken nan da yake idonka,’ bayan kuma ba ka iya ganin gungumen da yake a naka idon ba? Kai munafuki! Ka fara cire gungumen da yake cikin idonka tukuna, don ka iya gani sosai yadda za ka iya cire ɗan tsinken da yake cikin idon ɗanˈuwanka.

Open Bible reader