Hausa Bible
Luka 6:35
Amma ku, ku ƙaunaci masu gāba da ku, ku kuma yi musu alheri, ku ba da bashi ba da nufi sai an biya ku ba. Ta yin haka ne za ku sami lada mai yawa, ku kuma zama ˈyaˈyan Allah Mafi Ɗaukaka. Gama shi mai alheri ne ga mutanen da ba sa godiya da kuma mugaye.
Open Bible reader