Skip to content

Hausa Bible

Luka 6:17

Sai Yesu ya sauko tare da manzanninsa, ya tsaya a wani wuri mai fili sosai, tare da mutane da yawa waɗanda suke almajiransa. A nan kuma ga mutane da yawa da suka zo daga koˈina a yankin Yahudiya, da Urushalima, da kuma yankin garuruwan Taya da Sidon waɗanda suke a bakin babbar teku.

Open Bible reader