Hausa Bible
Luka 5:7
Ganin haka, sai suka kira abokansu na ɗayan jirgin su zo su taimake su. Suka zo suka ciccika jiragen biyu da kifi, har jiragen suka kusa nutsewa saboda nauyi.
Open Bible readerHausa Bible
Ganin haka, sai suka kira abokansu na ɗayan jirgin su zo su taimake su. Suka zo suka ciccika jiragen biyu da kifi, har jiragen suka kusa nutsewa saboda nauyi.
Open Bible reader