Hausa Bible
Luka 5:37
Kuma ba wanda zai zuba sabon ruwan inabi a cikin tsofaffin salkuna. Idan ya yi haka, sai sabon ruwan inabi yă farfashe salkunan ruwan inabin yă zube salkuna kuma su lalace.
Open Bible readerHausa Bible
Kuma ba wanda zai zuba sabon ruwan inabi a cikin tsofaffin salkuna. Idan ya yi haka, sai sabon ruwan inabi yă farfashe salkunan ruwan inabin yă zube salkuna kuma su lalace.
Open Bible reader